CIGABAN LABARIN (RAMACUTA GAMACUCI)
Bababbare yagasun wuce wajan sarkin fawa baice komaiba suka karasa sarkin fawa sukai gaisuwa sarkin fawa yace dasu lafiya sale yakwashe labari yagayawa sarkin fawa Yadda sukai da bababbare sarkin fawa yakalli bababbàre yace kaikafada kasiyarmai yace kwarai ranka yadade sarkin fawa yace shikenan ciniki yafada bababbare zaimagana sarkin fawa yadakamai tsawa bababbare dayaga anfikarfinsa saiyakarbi kudin yatashi yatafi cikin fushi, Nanfa yankasuwar susale sukadinga Kai!! Amma wannan yaro akwai wayo sale yayanka sa🐂 yakasa akan tebur dinsa yasiyar
********************************
Shikuwa bababbare Yana tatunanin yadda zaiyi yarama abinda wannan saurayi yaimasa don yattabatar akasuwarnan yake Yana zaune saiyatuna dawata dabara
0 Comments