RAMACUTA GAMACUCI
Wani bababbare dayayi noma bacin yanome affanin gonarsa yakwashe yattafi dashi gida bayan wani lokaci saiyace bara yaraba biyu yakai rabi kasuwa ya'ajiye rabi agida hakayayi yadorawa sansa yatafi kasuwa yasiyar Yana cikin tafiya sai wasu mahauta su uku suka hangoshi yanatafiya saiguda dagacikin samarinnan maisuna sale yace kaga wancan bababbaren barayakaraso inmai wayo saidayan yace Kai!!!!! Kasan wadannan bababbarayen ance wayone dasu sai sale yace yaudai sainakureshi saura sukace magani bababbaren Yana karasowa saisl sale yatsaidashi yace wannanan nasiyarwane bababbare yace inbanasiyar wabane zankawo kasuwà sale yace meye yaizafi dagatambaya bababbare yace dagabada amsa sai sale yada bayan sa🐂 yace wannanan nawa shikuma shikuma bababbare yazata
sa🐂 sale kenufi sai bababbare yace jaka 50 sale yace Aa zanbaka jaka 40 bababbare yace aa kabada 45 sale yace shikenan duk abinda ake abokan sale natsaye suna jinsu basuce komai ba shikuma bababbare yana murna yacuci sale sai bababbare yace yanzumuje kanunamin inda zansaukema sale yakalleshi yace muje ina bababbare yace kayanka dakasayamana wana kaya aini sa🐂 nasaya mukai ciniki kasayar min bababbare cikin fushi yakalli sale yace banganeba sale yace yanzunan nasiya kasiyarmin yakalli abokansa yace kobahakaba sukace kwarai bababbare yace shifa baiyyaddaba sale yace toh saidai mutafi wajan Sarki!!!!!!!!!!.
0 Comments