LABARI!!!!!
Ana'amfani da labari
domain Isar dawani Sako Wanda akeso ajahankalin maikarantawa saboda aisar dawani Sako da'akeso aisar. Shikanshi labarin kala-kala ne Akwai labarin da ana badashine ko arubutashi saboda nishadi ko bandariya, Akwaikuma labarin dazakaga agaske yafaru zakaga arubutashi to irin wannan labarin zakaga anaso aisar dawani sakone Amman saikaga Iran mutum yakaranta saikaga wani karanta yayi alhini kawai yawuce amma baitsaya yafahimci sakon da labarin ke'isarwaba
saboda badole saisakon yayi amfani agarekaba zaka iyaganin wani labarin dakakaranta yafaru akansa kokuma yana faruwa dashi zaka'iya bashi gudummawa akan labarin dakakaranta kaga yana faruwa dashi Dan Allah mudinga nutsuwa munalura dasakon dalabari keson isarwa kamar irin channel - channel dasuke sakawa masu amfani
MUNGODE
Munasanar Daku zamudinga sakamu labarai akan(SKILLS, OUR FEATURES, NEWS ) Kudai kakasance masu ziyartar wannan webblog namu maisuna KKAMEERBLOG
0 Comments